Librería Samer Atenea
Kálamo Books
Librería Elías (Asturias)
Librería Kolima (Madrid)
Librería Proteo (Málaga)
The king of a rich and peaceful town comes up with a plan that he believes will make him even richer. When things do not go the way he expects, he does not solve the problem. Instead, he lets his anger lead him to make an even worse decision. Will the king learn that greed can cost more than it gains? Sarkin wani gari mai wadata da zaman lafiya ya fito da wani shiri da yake ganin zai ƙara masa arziki. Idan abubuwa ba su tafi yadda yake tsammani ba, ya kuma kasa magance matsalar. Ya kuma ƙara lalata al’amarin ta hanyar barin fushinsa ya jagorance shi wajen yanke shawara mafi muni. Shin Sarkin zai koyi darasin cewa kwaɗayi bas hi da riba sai da ɗumbin hassara?